Fitacciyar jarumar kannywood hadiza aliyu gabon ta bayyana wa dinuya akan cewa ita tanason ministan sadarwa dr ali isa pantami.
Jarumar kannywood ta fitar da video ne wanda ake nunawa tabbas tanason ministan sadarwa dr ali isa pantami sai kai kash har ynx bamuji malan ali isa pantami yayi magana akan hakan
amman jarumar tace ita tanason shine badan dukiyarsa ba kawai dai kowa yasan yadda so yake ratsa zuciyar mutane to itama tanajin han ne ya faru da ita kuma tayi hakan ne akan wasu matan da suke son namiji kuma su kasa firta masa amman ita ta fito fili bataji kunyar kowa ba kuma ta fada duniya tasani don hakan tana fatan insha allahu abunda ta fada hakan zai zama gaskiya muma muna mata fatan hakan allah yasa mudace
Post a Comment